fidelitybank

Tsagin G7 tun farko a kan karya suka yi karar mu – Ganduje

Date:

Gwamna jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya yi murnar nasarar da tsaginsa ya samu a kotun daukaka kara.

A ranar Alhamis ne kotun a Abuja ta baiwa Ganduje nasara wanda ya ce, tsagin G7 tun asali kan karya suka shuka kararsa, saboda haka babu yadda za ayi su samu nasara.

Tsagin Shekarau sun lashi takobin daukaka kara kotun koli, sakamakon tika su da kasa.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje  ya yi jawabinsa na farko, bayan nasarar da tsaginsa ta samu.

Cikin tsakkiyar manyan jami’an gwamnati da kwamishinan sa, Musa Iliyasu Kwankwaso, gidan hutun jihar Kano dake unguwar Asokoro Abuja, Ganduje ya bayyana godiyara bisa al’ummar Kano.

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp