fidelitybank

Tsadar rayuwa ta sa wani ya babbaka kansa da wuta

Date:

Wani ɗan Kenya ya cinna wa kansa wuta saboda tsadar rayuwa a birnin Mombasa na ƙasar.

Tun da farko dai mutumin ya ce yana zanga-zanga kan tsadar, kafin daga bisani ya cinna wa kansa wuta a ranar Alhamis da tsakar rana.

BBC ta taqaita cewa, ya hau kan wani wurin mutum-mutumi da ke tsakiyar wani shatale-tale kafin cinna wutar.

Wani bidiyo da ya karaɗe shafukan zumunta, ya nuna mutumin riƙe da tutar ƙasar ta Kenya yana ihu, inda nan da nan kawai sai aka ga wuta ta turnuke wajen.

Wasu mutane da ke wucewa ne suka taimaka wajen kashe wutar tare da garzaya da mutumin wani asibiti da ke kusa, inda ake yi masa jinya.

Shaidu sun ce mutumin wanda aka ba a bayyana sunansa ba, na zanga-zanga ne kan tsadar rayuwa da kuma tafka maguɗi a zaɓen shugaban ƙasa da ya gabata, wanda madugun adawar ƙasar Raila Odinga ya sha kaye a hannun Shugaba Wlliam Ruto.

Kotu dai ta tabbatar da nasarar Ruto sannan ta kori karar Mista Odinga wanda ya ce an aikata ba daidai ba a zaɓen.

An kashe dubban mutane a Kenya a baya-bayan nan yayin da ƴan sanda suka far wa masu zanga-zanga da ke neman a yi wa ɓangaren zaɓen ƙasar garanbawul da kuma kawo karshen tsadar kayayyaki.

vgn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp