fidelitybank

Tsadar man jirgin sama ya kawo jinkirin fasinjoji a Najeriya

Date:

Yayin da ‘yan Najeriya ke fama da ƙarancin man fetur, shi ma ɓangaren zirga-zirgar jiragen sama ya fara fama da tsadar man jirgi na Jet A1.

A cewar rahoton jaridar Leadership ta rawaito cewa, karancin man ya sa farashinsa ya kai Naira 440 daga Naira 426 da aka sayar da shi a makon da ya gabata kan kowace lita ɗaya a filayen jiragen Najeriya.

Rahoton ya ce, hakan ya jawo jinkiri ga wasu jirage na awanni huɗu zuwa takwas.

Mako biyu da suka gabata ana sayar da man kan Naira 400 lita ɗaya kafin ya zama Naira 440 a yanzu.

Kusan dukkan jiragen da ke zirga-zirga a cikin Najeriya sai da suka fuskanci jinkiri ranar Alhamis, sakamakon matsalar man.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp