fidelitybank

Tsadar man jirgin sama: Wasu kamfanin jiragen sama sun dakatar da zirga-zirga a Najeriya

Date:

Kamfanonin jiragen sama na Najeriya sun ce sun dakatar da ayyukansu saboda karancin man fetur.

A ranar Laraba, Air Peace, Dana Air, Ibom Air, Aero Contractors, da sauran kamfanonin jiragen sama sun ba da sanarwar kawo cikas a jadawalin zirga-zirgar jiragen sama, sakamakon matsalar man fetur da ta addabi al’ummar kasar.

“Abin takaici, karancin man fetur ya fara yin tasiri sosai a ayyukanmu saboda da alama za mu fuskanci matsalar tashin jirage a yau da kuma kwanaki masu zuwa har sai lamarin ya lafa,” in ji sanarwar da Air Peace.

“Rikicin man fetur na jiragen sama na daukar sabon salo kuma ya ci gaba da shafar ayyukanmu.”

Ibom Air ya yi bayanin cewa,“Ayyukansa sun gamu da wani yanayi a yau inda ba a samun karancin man jiragen sama, sabili da haka babu shi a kusan dukkan wuraren da jirgin ya nufa.”

“Ba mu da wata alamar lokacin da za a warware matsalar. Duk da haka, muna aiki tare da takwarorinmu na kamfanonin jiragen sama da masu samar da mai don samun mafita,” sanarwar ta Ibom Air ta bayyana. A cewar rahoton OSG.

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp