fidelitybank

Tsadar Mai: Kungiyar masu Burodi ta kasa za su tsunduma yajin aiki

Date:

Kungiyar kwararrun masu yin burodi ta kasa, ta yi barazanar rufe gidajen burodi, sakamakon karin farashin man dizal a ‘yan kwanakin da suka gabata.

A wani taron manema labarai jiya a Owerri, babban birnin jihar, shugaban kungiyar na jihar, Cif Osmond Nkeoma, ya ce, idan ba a yi wani abu na shawo kan hauhawar farashin biredi ba, to ba za a sake samun sauki ga talaka ba.

Ya kara da cewa farashin man Dizal, man kayan lambu da sukari ya wuce gona da iri da masu yin burodin za su iya samu. “Muna matukar damuwa game da karuwar farashin dizal, man kayan lambu da sukari, wadanda ke da mahimmanci wajen samar da burodi.

“A na sayar da Diesel akan Naira 600 zuwa sama da kowace lita, sukari an barwa Dangote ne kawai ya ke nomawa, ba ma ganin wasu kamfanoni kamar BUA, yanzu buhun sukari da muke saye kan Naira 20,500 yanzu ana sayar da shi kan Naira 25,000. , Man kayan lambu da muke sayan N26,000 yanzu ana sayar da shi kan N35,000,” Nkeoma ta koka.

nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp