fidelitybank

Trump zai rage kimar Amurka a idon duniya – Canada

Date:

A cikin ƙarshen makon nan manyan ƙasashe uku da ke hada-hadar kasuwanci da Amurka na shirya wa ƙarin harajin da shugaba Donald Trump zai lafta a kan kayan da ake shiga da su Amurka daga ƙasashen.

Trump zai lafta harajin kashi 25 cikin 100 kan kayan da ake shiga da su Amurka daga ƙasashen Canada da Mexico, sai kuma kashi 10 cikin 100 kan kayan da ake shiga da su daga China.

Trump ya kuma yi alƙawarin cewa yana nan yana shirya matakin da zai ɗauka a kan kayan da ake shiga Amurka da su daga ƙasashen Tarayyar Turai.

Mutumin da ke kan gaba wajen neman muƙamin firaiministan Canada, Mark Carney, ya yi gargaɗin cewa matakin Trump na ƙaƙaba ƙarin harajin zai zama ‘ƙaiƙayi koma kan masheƙiya’ ga Amurka, inda ya ce lamarin zai rage ci gaba da Amurka ke samu, ya yi sanadin tashin farashin kaya da na kuɗin ruwa, haka nan zai rage ƙimar Amurka a idon duniya.

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp