fidelitybank

Trump zai koro ‘yan Najeriya sama da 200

Date:

Hukumomi a Amurka sun rattaba sunayen ‘yan Najeriya 201 da za su kora zuwa gida yayin da Shugaba Donald Trump ke ci gaba da aiwatar da shirin korar baƙin haure daga ƙasar.

Daga cikin waɗanda aka tsara mayarwa gidan har da fursunoni, da waɗanda suka aikata laifuka, kamar yadda Ƙaramar Ministar Harkokin Waje ta Najeriya Bianca Odumegwu-Ojukwu ta bayyana a shafinta na X.

Ta ce ta bayyana wa jakadan Amurka Richard Mills Jr damuwar gwamnatin Najeriya game da mutanen lokacin da ya kai mata ziyara a Abuja.

“Zuwa yanzu, an faɗa mana cewa akwai ‘yan Najeriya kusan 201 a sansanonin jami’an shige da fice na Amurka, kuma an tantance 85 da za a dawo da su,” in ji ta.

“Wannan ba mazauna Amurka kawai ya shafa ba, har da ‘yan’uwansu a Najeriya da suka dogara da su, da yaran da suke biya wa kuɗin makaranta.

“A matsayinmu na ƙasa, muna so mu ji ko za a ba su isasshen lokaci wajen tattaro dukiyoyinsu. Ko kuma kawai zuba su za a yi a jirgi a dawo da su? Abin zai zama mai ɗimautarwa sosai musamman ga waɗanda ba su aikata wani laifi ba.”

vanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp