fidelitybank

Trump zai halasta kuɗin Kirifto a Amurka

Date:

Ɗan takarar shugabancin Amurka, Donald Trump ya shaida wa taron kuɗin intanet na Bitcoin cewa zai karfafa Kirifto idan har ya lashe zaɓen shugaban Amurka a watan Nuwamba a mai zuwa.

A baya, Mista Trump ya taɓa yin watsi da kuɗin na intanet da ya kira a matsayin ‘zamba’, amma a yanzu ya nemi goyon bayan manyan ‘yan kirifto.

Yayin da yake jawabi a wani gangamin yaƙin neman zaɓensa a Minnesota, tsohon shugaban ƙasar ya caccaki Kamala Harris, inda ya ce ba alheri ba ce ga Amurka.

Mista Trump ya ce mataimakiyar shugabar kasa ce da ta gaza, gwamnatinsu ta gaza Amma a nata gangamin a Massachusetts, Kamla Harris ta ce sukarta da Trump ke yi – wani abin mamaki ne.

Ƙuri’ar jin ra’ayin jama’a ta nuna farin jinin Trump ya ragu tun lokacin da Kamala Harris ta zama wadda ake ganin za ta yi wa Democrat takara.

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...

Sarkin Kano na 15 ya dakatar da yin hawan Sallah

Mai martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado...

Maniyacin jihar Kano da yake kokarin zama Alhaji ya rasu a Saudiyya

Daya daga cikin alhazan jihar Kano, Shu’aibu Jibrin, an...

Tinubu ya bayar da tallafin Biliyan Biyu da Tirela 20 na Shinkafa ga al’ummar Mokwa

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce, shugaban ƙasar...

Gwamna Adeleke na Osun ya gana da Tinubu

Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke ya kai ziyara ga...

An samu gawar mutane 7 a ambaliyar Neja

Rahotonni na cewa masu aikin ceto sun zaƙulo gawar...
X whatsapp