fidelitybank

Trump ya saka wa Najeriya harajin kashi 14

Date:

Shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙaba wa Najeriya sabon harajin kashi 14.

Trump ya sanar da haka ne a ranar Laraba, inda ya ce daga yanzu za a caji kashi 14 kan duk kayayyakin Najeriya da za su shiga ƙasar.

Sai dai mutane na ganin cewa watakila sabon harajin na Amurka ya shafi dangantakar ƙasashen biyu.

A cewar gwamnatin Trump, Najeriya ita ma ta saka wa kayayyakin Amurka da za su shiga ƙasar harajin kashi 27, inda ta ce abin bai yi wa kasuwancin Amurka kyau ba.

Ana ganin cewa mai yiwuwa hakan ne ya sa Amurkar ita ma ta saka harajin ramako ga Najeriya.

“Mun ƙaƙaba sabon harajin ga ƙasashen da ba sa yi mana daidai,” in ji Trump.

Kenya da Ghana da Ethiopia da Uganda da Senegal da kuma Laberiya na cikin ƙasashen da za su biya harajin da ya kai kashi 10.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp