fidelitybank

Trump ya fara zuwa wajen taron rantsar da shi

Date:

Donald Trump ya fara halartar shagulgulan murnar rantsar da shi da za a yi a matsayin shugaban ƙasar Amurka karo na biyu a gobe Litinin.

Za a hallara wajen walimar cin abinci da wajen wasa da wuta da kuma wajen wasan ƙwallon sanda domin bikin.

A jiya Asabar dubban mutane suka yi tattaki a titunan babban birnin kasar, Washington domin nuna damuwarsu kan makomar ƴancin haihuwa da kuma walwalar baƙi a ƙasar.

Za a gudanar da bikin rantsar da shugaban ne a zaure ba a fili ba kamar yadda aka saba saboda tsananin sanyin da ake fama da shi a Washington.

Rabon da a rantsar da wani shugaban Amurka a zaure tun Ronald Reagan a 1985, shi ma a lokacin saboda tsananin sanyi.

Trump wanda ya kasance shugaban Amurka na 45 zai sake hawa kan kujerar mulkin a matsayin shugaba na 47 bayan Joe Biden wanda ya katse masa hanzari a neman zarcewarsa karo na biyu a jere.

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp