fidelitybank

Tottenham da Liverpool: Robertson ya yi sa’a da ya ci gaba da tafiya – Alkalin Wasa

Date:

Tsohon alkalin gasar Premier, Mark Clattenburg ya soki alkalancin wasan da Tottenham ta buga da Liverpool a ranar Lahadi, ya na mai cewa Andy Robertson ya yi sa’a da ya ci gaba da tafiya.

Harry Kane ya yi wa Robertson wata keta mai karfin gaske wanda ya tsallake rijiya da baya.

Alkalin wasa Paul Tierney ya ba da katin gargadi ne kawai sannan kuma a ka nuna wa Robertson jan kati kai tsaye kan laifin da ya yi wa Emerson Royal wanda VAR ta sake duba shi.

Clattenburg ya ce “Ina ganin ketar d Kane ya yi ta fi na Robertson muni.”

“Idan ba ku yarda cewa wannan kuskure ne bayyananne ba game da Kane, ba ku yin aikin ku daidai.

“Ina jin mu a matsayinmu na alkalan wasa wani lokaci muna da laifin sanin dokokin wasan, amma ba mu fahimci wasan ba.

“VAR ba zai iya samun wannan kuskure ba, alkalan wasa na iya sanin komai, saboda su na kallo.

“Idan har su na cewa sai an dasa kafarsa, wanda hakan wata sabuwa ce a gare ni, idan kafar ta yi tsayi, ’yan kwalliya su na nunawa, ba ta da hankali, ya yi ihuhu, a gare ni, ya jefa lafiyar abokin hamayyarsa cikin hadari.

“Robbo ya yi sa’a a yau ya na ci gaba da tafiya, ya kamata mu kara fahimtar ‘yan wasan kwallon kafa, saboda ba zai bar kafarsa a can ba, me zai hana”. inji Clattenburg.

Clattenburg, wanda ya shafe shekaru 13 a matsayin alkalin wasa na gasar Premier daga 2004 zuwa 2017, yanzu ya zama shugaban alkalanci a kasar Girka.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp