fidelitybank

Tirkashi mai dokar barci ya buge da gyangyadi: Soja ya shiga hannun hukuma

Date:

Jami’an tsaro sun samu nasarar damke wani jami’in Soja dauke da nadin tabar wiwi guda 81 a jihar Bauchi.

‘Yan sanda masu sintiri a kan hanyar suka tsayar da motoci a kan titi suna gudanar da bincike, wanda suka samu nasarar kama jami’in tsaron.

Kwamishanan ‘yan sandan jihar, Umar Sanda, ya bayyana cewa, jami’ansa sun tare mota kirar Toyota Highlander da wani Soja masi suna, Yusuf Gongpolai Adams wanda ke tuka motar.

Vanguard ya rawaito cewa, a jawabin da kakakin ‘yan sandan jihar ya fitar, kwamishanan ya ce, Soja na aiki ne a Batallion 145 dake Abia, amma ya zo karatu makarantar fasahar Soji dake jihar Benue,

Kimanin karfe 12 na rana a ranar Talata, jami’an sintinri a hanyar Bauchi-Darazo suka damke Yusuf Gonpolai Adams. Wanda za su mika shi ga hukumar NDLEA, domin gudanar da bincike a kan sa.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp