fidelitybank

Tirkashi: Kwanciyar aure ya sanya Amarya ta kashe Uwar gidan ta

Date:

Wata Amarya mai ƙarfin hali ta cakawa uwar gidan ta wuka har ta yi sanadiyar mutuwar ta, saboda saɓanin kwanciyar aure da suka samu da Maigidan ta.

Lamarin ya faru ne a jihar Ondo, kuma matar ta ce, ba ta yi nufin kashe uwar gidan ta ba, fushi ne kan abin da mijin ya yi mata.

Ta ce ta jiyo uwar gida da maigida suna zaginta yayin da suke kwanciyar aure a ɗaki, kuma mijin ya barta kwance ta na jiran shi.

Rebecca Nicodemus, yar kimanin shekara 25 a duniya ta daba wa Uwar Gida wuka har lahira jim kaɗan, bayan kammala kwanciyar aure da Maigidansu.

A cewar, The Nation, ta ce Amarya Rebecca ta shiga matsancin kishi, saboda mijinta ya taso ya barta a kan gado suna tsaka da saduwar aure, domin ya koma wurin uwar gidan mai suna Precious.

Tuni ‘yan sanda suka yi ram da Amarya Rebecca kuma aka gurfanar da ita gaban Kotun Majirtire dake Akure kan tuhumar kisan kai.

 

nigerianewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da ɗanyen man kaɗanya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...
X whatsapp