fidelitybank

Tirka-Tirka: An kafa kwamitin gudanar da binciken mataimakin gwamnan Zamfara

Date:

Shugaban Alkalan jihar Zamfara, Mai Shari’a Kulu Aliyu, ta kafa kwamitin mutum bakwai, domin gudanar da bincike kan tuhume-tuhumen da majalisar dokokin jihar ke wa mataimakin gwamnan Zamfara, Mahdi Gusau.

Gidan talabijin na Channels ya rawaito cewa, mai Shari’a Kulu Aliyu ta rantsar da kwamitin ne ranar Litinin, kuma ta nada tsohon Alkali, Tanko Soba, matsayin shugaban kwamitin.

Ayyukan kwamitin a cewarta, sun hada da bincike kan tuhumar almundahana, ci da ofis, saba kundin tsarin mulki da kuma yin abubuwan da basu dace ba.

A cewarta, kundin tsarin mulki ya daura mata nauyi a matsayin Alkalin Alkalan jihar ta nada kwamitin.

Ta  kuma yi kira ga mambobin kwamitin suyi aiki tare kan zargin da akewa mataimakin gwamnan.

legitnews.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp