fidelitybank

Tir da masu yaɗa jita-jitar an yi min juyin mulki – Shugaban Burundi

Date:

Shugaban kasar Burundi Évariste Ndayishimiye ya yi Allah wadai da jita-jitar juyin mulkin da aka yi masa a lokacin da yake jinyar makonni biyu don halartar taro a Cuba da kuma taron Majalisar Dinkin Duniya da ke New York.

Mako guda bayan da shugaban ya bar kasar a ranar 10 ga watan Satumba, labarin wani makarkashiya da aka yi masa ya fara yawo a shafukan sada zumunta.

Har yanzu dai ba a bayyana tushen jita-jitan ba.

A cikin jawabinsa bayan ya koma ƙasar a daren Lahadi, Ndayishimiye ya zarge su a kan “mutanen da a ko da yaushe ke mummunan fata a kan mutum”.

Burundi ya fuskanci juyin mulki sama da 10 cikin nasara da gazawa.

A ranar Lahadi kafin isowarsa, ma’aikatar harkokin cikin gida ta kasar ta sanar a kan dandalin sada zumunta na X (tsohon Twitter) cewa “babu wani abu kamar haka da ya faru”, yana mai kira ga mutane da kada su damu da “wadannan jita-jita da ke dauke da tashin hankali

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp