Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya jajantawa wadanda suka rasa ‘yan uwansu a hare-haren ta’addanci da aka kai a jihohin Sokoto, Kaduna da Filato.
A cikin sakon ta’aziyyar da mai magana da yawunsa, Malam Garba Shehu ya fitar a ranar Talata a Abuja, shugaban ya duba halin da ake ciki, bayan rahotannin asarar rayuka da dama a hare-haren.
Ya kuma ba da tabbacin goyon bayan gwamnatin tarayya ga jihohi, ya kuma ce:
Karanta Wannan: Sanatoci masu kishin ƙasa ku gaggauta tsige Buhari – HURIWA


