fidelitybank

Tir da ƙarin farashin man fetur a Najeriya – Ƙungiyar Matasan Arewa

Date:

Kungiyar Matasan Arewa, AYF, ta yi Allah-wadai da karin farashin ƙarin PMS, wanda aka fi sani da fetur.

A wata sanarwa da shugaban kungiyar na kasa Ahmed Mohammed Zagi ya fitar kuma aka raba wa manema labarai, kungiyar ta ce, ta samu kaduwa da karin farashin man fetur zuwa sama da N600.

Matasan sun yi nuni da cewa, kudaden alawus na Naira 8,000 da ake ba wasu iyalai a kasar nan duk wata, duk da cewa abin farin ciki ne, amma bai wadatar ba, don haka ya kamata a yi nazari a sama, duba da yadda farashin kayayyaki da ayyuka ke kara tabarbarewa a kasar.

Ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta zaburar da jihohi su ba da fifiko kan juyin juya halin noma da zai samar da isasshen abinci a kasar, tare da ganin cewa irin wannan kokarin zai haifar da faduwar farashin kayayyakin abinci ta hanyar ka’idar bukatu da wadata.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Zan cigaba da sa yawan jini ga maƙiya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...

A shirye nake na mutu don nasarar APC a 2027 – Orji Kalu

Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana...

Bayan hutun Sallah Tinubu zai koma Abuja

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu na kan hanyarsa ta komawa...

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...

Sojoji sun kashe riƙaƙen ɗan bindiga Guddel a Kaduna

Sojoji sun yi nasarar kawar da fitaccen shugaban ‘yan...

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...
X whatsapp