fidelitybank

Tinubu zai magantu ga ƴan ƙasa a karon farko

Date:

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai yi wa ‘yan ƙasa jawabin Ranar Dimokuraɗiyya karon farko bayan hawansa mulki.

Zai yi jawabin da misalin ƙarfe 7:00 na safiyar Litinin, 12 ga watan Yuni, kamar yadda wata sanarwa daga fadar shugaban ƙasa ta bayyana.

“Ana umartar gidajen rediyo da talabijin da sauran kafofin labarai na intanet su jona daga Gidan Rediyon Najeriya da kuma NTA,” in ji sanarwar da Abiodun Oladunjoye ya sanya wa hannu.

A baya dai, ana yin bikin Ranar Dimokuraɗiyya ne a ranar 29 ga watan Mayu, kafin tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya sauya zuwa 12 ga Yuni a 2018.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp