fidelitybank

Tinubu zai farfado Najeriya – Dan Majalisar Wakilai na PDP

Date:

Wani dan majalisar wakilai na jam’iyyar PDP, Dan Amos, ya tabbatar da cewa akwai fata a karkashin gwamnatin Tinubu.

Dan majalisar ya ce wasu daga cikin matakan da gwamnati mai ci ta riga ta dauka na nuni da cewa Tinubu zai kara daukaka Najeriya.

Amos, wanda ke wakiltar mazabar Jema’a/Sanga ta Jihar Kaduna a Majalisar Dokoki ta kasa, ya bukaci ‘yan Nijeriya da su marawa Shugaba Tinubu baya a yunkurinsa na ganin Nijeriya ta sake zama babbar kasa.

“Akwai fatan alheri ga al’ummarmu a karkashin Shugaba Tinubu, shugaban kasa ya zauna lafiya. Najeriya za ta sake zama mai girma,” Amos ya ce a wajen wani taro da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP daga mazabarsa a Kafanchan.

Ya kara da cewa akwai fatan Tinubu zai zama shugaban kowa.

Ya yi nuni da cewa talakawan Kudancin Kaduna na godiya ga shugaban kasa domin ya ba su hafsan soja na daya a kasar nan.

“Shugaban hafsan tsaron yana daya daga cikinmu kuma hakan ya nuna cewa shugaban kasa yana da alheri ga mutanen Kudancin Kaduna,” in ji shi.

www.nigeriannewspapers.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp