fidelitybank

Tinubu zai dawo Najeriya ranar Talata

Date:

Shugaba Bola Tinubu zai tafi Tanzania a yau Lahadi domin halartar taron ƙoli na Afirka kan makamashi a babban birnin ƙasar, Dar es Salaam, wanda za a fara gobe Litinin zuwa jibi Talata.

Taron wanda gwamnatin ƙasar ta Tanzania za ta karɓi baƙuncinsa da haɗin gwiwar Bankin Raya Afirka da kuma Bankin Duniya, zai kasance ne da nufin tabbatar da shirin samar da wutar lantarki ga mutum miliyan 300 a Afirka nan da shekara ta 2030 – shirin da ake yi wa laƙabi da ‘‘Mission 300.’’

A yayin taron shugabannin Afirka, da shugabannin harkokin kasuwanci a nahiyar da kungiyoyin farar hula za su yi ƙoƙarin samo dabarun ciyar da shirin gaba cikin hanzari.

Haka kuma taron zai yi musayar dabaru kan yadda za a shawo kan matsalar makamashi a nahiyar.

Mahalatta taron za su tattauna kan yadda za a samar da makamashi kan yankunan da suke da matsala cikin sauri da samar da makamashi maras gurɓata muhalli da ƙoƙarin shigar da ‘yankasuwa cikin harkar samar da makamashin.

A ranar farko ta taron ministocin makamashi na ƙasashen da ke halartar taron za su tattauna, yayin da a rana ta biyu shugabannin ƙasashen su kuma za su rattaɓa hannu kan daftarin shirin samar da makamashin na Afirka.

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp