fidelitybank

Tinubu ya ware Naira biliyan 9.36 kan tafiye-tafiyensa

Date:

Shugaban ƙasa Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima, za su kashe naira biliyan 9.36 a tafiye-tafiyen cikin gida da na ƙasashen waje da maƙulashe a baɗi.

Kamar yadda yake ƙunshe a cikin kasafin kuɗin wanda Tinubu ya gabatar a gaban majalisa, shugaban zai kashe naira biliyan 7.44 a tafiye-tafiye da sauran maƙulashe, shi kuma Shettima zai kashe naira biliyan 1.9.

Tafiye-tafiyen shugaban ƙasa zuwa ƙasashen waje za su laƙume naira biliyan 6.14, sannan tafiye-tafiyensa na cikin gida za su laƙume naira miliyan 873.9.

Shi kuma mataimakin shugaban ƙasa zai kashe naira biliyan 1.31 a tafiye-tafiye zuwa ƙasashen waje, da kuma naira miliyan 417.5 a tafiye-tafiyen cikin gida.

A shekarar 2024, Tinubu da Shettima da uwargidan shugaban ƙasa sun kashe kusan naira biliyan 5.24 a tafiye-tafiya a tsakanin Janairu zuwa Maris, kamar yadda Daily Trust ta kalato daga wani rahoton tafiye-tafiye ta manhajar GovSpend, wadda ke ƙididdige kashe kuɗaɗen gwamnati.

legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp