fidelitybank

Tinubu ya sauka a Legas domin shaida bikin sabuwar shekara da na Kirsimeti

Date:

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya isa birnin Legas domin gudanar da bukukuwan kirsimeti da Sabuwar shekara.

Shugaban ya sauka a sashen musamman na filin jirgin saman Murtala Mohammed da ke Legas da misalin karfe 3:23 na rana, a ranar Laraba, 18 ga Disamba.

Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga, ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar a ranar Laraba.

Da isarsa Legas, gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos tare da mataimakinsa, Dr. Femi Hamzat; mambobin majalisar zartarwa ta jihar Legas; da shugabanni na jam’iyyar APC mai mulki a Legas sun tarbi shugaban kasa a filin jirgin saman.

Kafin tafiyarsa daga Abuja, Shugaba Tinubu ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2025 ga zaman hadin gwiwa na majalisar dokokin kasa don nazari da amincewa.

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp