fidelitybank

Tinubu ya rushe hukumar gudanarwar NNPCL bayan ya cire Mele Kyari daga kujerarsa

Date:

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya cire Mele Kyari daga shugabancin kamfanin mai na ƙasar na NNPCL, inda ya maye gurbinsa da Injiniya Bashir Bayo Ojulari.

Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaba Tinubun, Bayo Onanuga ya wallafa a shafinsa na X, ya ce hakan ya faru ne sakamakon wani garambawul da shugaban ya yi wa kamfanin.

Sanarwar ta ce shugaba Bola Tinubu ya rushe hukumar gudanarwar kamfanin ƙarƙashin shugabancin Cif Pius Akinyelure da kuma Mele Kyari wanda shi ne shugaban kamfanin.

“Shugaba Tinubu ya rushe dukkan mambobin hukumar da aka naɗa ƙarƙashin Pius Akinyelure da Mele Kyari a 2023.” In ji sanarwar.

the nation news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp