fidelitybank

Tinubu ya rattaɓa hannu kan dokar wutar lantarki

Date:

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sanya hannu kan sabuwar dokar lantarki da aka yi wa gyaran fuska.

Dokar – wadda majalisun dokokin ƙasar biyu suka amince da ita a shekarar da ta gabata – na buƙatar magance matsalolin muhalli da yankuan da ake samar da lantarkin ke fuskanta.

Cikin wata sanarwar da mai magana da yawun shugaban ƙasan, Ajuri Ngelale, ya fifat, ya ce sabuwar dokar ta yi tanadin cewar za a riƙa ware kashi biyar cikin 100 na abinda kamfanonin samar da lantarkin ke samu a shekara domin gina ababen more rayuwa a yankunan.

Haka kuma sabuwar dokar ta yi tanadin samar da wani asusu na musamman da al’ummar yankunan da haɗin gwiwar kamfanonin samar da lantarkin za su gudanar, don gina abubuwan maore rayuwa a yankunan

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp