Shugaban Majalisar Dattijai, Godwill Akpabio, ya tabbatar da cewa shugaba, Bola Ahmed Tinubu, ya gabatar da sunayen mutum 28 da yake neman a tantance su domin naɗawa a muƙaman minista.
Sunayen da shugaban majalisar ya karanta su ne:
- Abubakar Momoh
- Yususf Maitama Tukur
- Ahmad Dangiwa
- Hannatu Musawa
- Uche Nnaji
- Betta Edu
- Dr. Diris Anite Uzoka
- David Umahi
- Ezenwo Nyesom Wike
- Muhammed Badaru Abubakar
- Nasir El Rufai
- Ekerikpe Ekpo
- Nkiru Onyejiocha
- Olubunmi Ojo
- Stella Okotete
- Uju Kennedy Ohaneye
- Bello Muhammad Goronyo
- Dele Alake
- Lateef Fagbemi
- Mohammad Idris
- Olawale Edun
- Waheed Adebanwa
- Emman Suleman Ibrahim
- Prof Ali Pate
- Prof Joseph Usev
- Abubakar Kyari
- John Enoh
- Sani Abubakar Danladi.