fidelitybank

Tinubu ya mika ta’aziyyarsa ga iayalan Sanata Ifeanyi Ubah

Date:

Shugaban kasa Bola Tinubu ya mika ta’aziyyarsa ga iyalan marigayi Sanata Ifeanyi Ubah.

Sanata Uba wanda ya wakilci mazabar Anambra ta Kudu a majalisar dattawan kasar ya rasu ne da safiyar Asabar.

Ya kasance shahararren dan kasuwa kuma dan takarar gwamna a zaben gwamnan jihar Anambra da ke tafe.

Da yake mayar da martani kan lamarin, shugaba Tinubu a wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Cif Ajuri Ngelale ya fitar, ya yi addu’ar Allah ya kara wa iyalan mamacin karfin gwiwa.

“Shugaba Tinubu ya jajanta wa abokai da abokan aikin marigayi Sanata, Majalisar Dokoki ta kasa, da gwamnati da al’ummar Jihar Anambra kan wannan babban rashi.

“Shugaban ya yi addu’ar Allah ya hutar da ran dan majalisar da ya rasu, tare da baiwa iyalansa karfin gwiwa da ta’aziyya,” in ji shi.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar Æ´an Æ™asarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...
X whatsapp