Shugaban kasa Bola Tinubu, ya mika sunayen wasu sunayen ministoci uku ga majalisar dattawa.
Mutum uku da aka zaba akwai Jamila Bio, Balarebe Abbas da Olawale Olawande.
Wannan dai na zuwa ne bayan wata uku bayan da babban zauren majalisar ya tabbatar da sunayen mutane 45 da aka nada da mukamai daban-daban.