fidelitybank

Tinubu ya miƙa ta’azziyarsa ga mutane 17 da suka mutu a hatsarin mota a Neja

Date:

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya jajanta wa gwamnati da al’ummar jihar Neja, sakamakon rasuwar mutum 17 a hatsarin mota.

Hatsarin ya faru ne a ƙaramar hukumar Magama, inda ya ritsa da mutum 229 da ke cikin wata babbar mota.

Jami’in wayar da kai na hukumar kiyaye haɗurra, Bisi Kazeem, ya ce an yi nasarar ceto maza 206, da mace ɗaya, da ƙaramin yaro, waɗanda suka ji raunuka daban-daban.

Shugaba Tinubu ya kwatanta hatsarin da tsautsayi “kuma ya nemi hukumar ba da agaji ta tabbatar an bai wa waɗanda suka ji rauni kulawar da suke buƙata”, in ji wata sanarwa daga fadar shugaban.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp