fidelitybank

Tinubu ya kaddamar da kwamitin warware matsalar tattalin arziki

Date:

Shugaba Bola Tinubu, ya kafa kwamitin karta-kwana da zai samar da hanyoyin daidaita tattalin arzikin ƙasar da ke ci gaba da fuskantar tasku.

Farashin kayan abinci da mai ya yi tashin gwauron zabi kuma mutane da dama na fama kasancewar albashinsu bai wadatar ba wajen biyan buƙatunsu na yau da kullum ba.

Ƙalubalen tattalin arzikin ya janyo matsin rayuwa ga mutane da dama abin da kuma ke ƙara matsa lamba kan gwamnatin Tinubu.

Wasu na ganin janye tallafin mai da faɗuwar darajar naira ne suka janyo matsalolin.

Sai dai hukumomi sun ce yi wa tattalin arzikin ƙasar garambawul ya zama dole saboda makomar ƙasar.

Shugaban ya umarci kwamitin ya gabatar da cikakken tsarin farfaɗo da tattalin arziki cikin mako biyu wanda za a aiwatar cikin wata shida.

Manyan jami’an gwamnati da kuma ƴan kasuwa ne mambobin kwamitin.

Shugaban ya kuma kafa kwamitin shugaban ƙasa da zai kula da harkokin tattalin arziki, wanda kuma zai jagoranci sa ido kan sauye-sauyen tattalin arziki.

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp