fidelitybank

Tinubu ya jajantawa ‘yan kasuwar Singa

Date:

Sabon zaɓabben shugaban kasa mai jiran-gado Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya aika da saƙon jaje ga ƴan kasuwar da suka yi asarar dukiyarsa da gobara ta ci a jihar kano

A wata sanarwa da ofishin yaɗa labaransa ya fitar a yau Talata, wadda ke ɗauke da sa hannun Abdulaziz Abdulaziz, Tinubu ya nuna takaicinsa kan bala’in gobarar da ya afka wa wani sashe na kasuwar Singer da kuma wasu kasuwannin biyu (Kurmi da Rimi) a jihar, duka a ‘yan kwanakin nan.

Karanta Wannan: Tinubu zai gana da zababbun ‘yan majalisa

Ya ce, ya kaɗu da jin irin ɓarnar da bala’in ya haddasa ga al’ummar Kano da ma gwamnatin jihar.

Sannan ya yi kira ga hukumomin da abin ya shafa da su yi ƙoƙarin gano musabbabin tashin gobarar da ake ta samu a sassan Najeriya, tare da agaza wa waɗanda suka yi asara.

vanguardnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp