fidelitybank

Tinubu ya hakura da takara ya kula da lafiyarsa kawai – Kwankwaso

Date:

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso, ya shaidawa Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki, da ya hakura ya kula da lafiyarsa a maimakon neman takarar shugaban kasa a 2023 da yake yi.

Kalaman na Kwankwanso ya biyo bayan matakin da Tinubu ya dauka na sasantawa da tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, a matsayin abokin takara.

Da yake magana kan lamarin a wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin na Arise a jiya, tsohon gwamnan na Kano ya ce, yakin neman zaben 2023 zai yi tsauri.

A cewarsa, jam’iyyar APC mai mulki ta gaza ta fuskoki da dama da kuma rasa kwarin gwiwar ‘yan Najeriya.

Ya ce: “Idan ka ga abokina Bola, ka gaya masa ya sauƙaƙa, ya kula da lafiyarsa sosai. Domin ina son shi sosai, shi abokina ne. Wannan yakin yana da matukar tsauri, yana bukatar kokari sosai da dai sauransu. Ina fatan zai yi sauki, domin mu ci gaba da fafutukar tabbatar da kasa daya mai karfi da wadata a Nijeriya.

jalingo news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp