fidelitybank

Tinubu ya gwangwaje Ganduje da sabon mukami

Date:

Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada shugabannin hukumar da manyan jami’an gudanarwa na hukumomin gwamnain tarayya guda 42 da kuma sakatare a hukumar tsaro ta farin kaya da shige da fice da kuma gidajen yari.

ciki wanda ya rabauta harda, Dr Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam’iyyar APC a matsayin shugaban hukumar kula da filayen jiragen sama na kasa da tashohin jiragen ruwa.

Wata sanarwa da mai taimaka wa shugaban kasa kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga ya fitar a ranar Juma’a, ta ce Tinubu ya kuma nada sabon manajan darakta na kamfanin jiragen kasa na Najeriya da kuma babban darakta a hukumar kula da fasahar kere-kere ta kasa, NBTI.

A cewar sanarwar, Tinubu ya umurci wadanda aka nada ā€œka da su tsoma baki a harkokin tafiyar da kungiyoyin,ā€ yana mai jaddada cewa matsayinsu ba na zartarwa ba ne.

Onanuga ya kara da cewa dukkan nade-naden na fara aiki nan take.

taraba news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp