fidelitybank

Tinubu ya gana da wakilan APC a Kano

Date:

A daren ranar Alhamis din da ta gabata ne tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, ya ziyarci jihar Kano, domin neman goyon bayan wakilan da zasu fafata a zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar APC.

Tinubu ya gana da jiga-jigan jam’iyyar APC da wakilai a dakin taro na Coronation dake gidan gwamnati, Kano.

Kamfanin dillancin labarai na ƙasa (NAN) ya ruwaito cewa, Tinubu na daya daga cikin masu neman tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC a zaben 2023.

Ziyarar tasa ta zo ne kwanaki kadan bayan wasu masu neman takarar shugaban kasa biyu mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amechi sun ziyarci jihar domin suma su samu goyon bayan wakilan.

vanguard newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp