fidelitybank

Tinubu ya gana da gwamnan Ebonyi da ke fama da rikici

Date:

 

 

 

Jagoran Jami’yar APC na ƙasa a ranar Juma’a ya gana da gwamna David Umahi na jihar Ebonyi.

PlatinumPost ta rawaito cewa wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta kori Umahi tare da mataimakinsa a ranar Laraba saboda sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC.

Sai dai Umahi ya daukaka kara kan hukuncin.

An jiyo cewa dan takaitaccen ganawar da gwamnan ya yi da Tinubu wanda ya gudana a Abuja ranar Juma’a bazai rasa nasaba da hukuncin kotu ba da kuma rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar APC.

Tinubu da Umahi dai sun nuna matukar sha’awarsu ta neman tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulki a 2023.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp