fidelitybank

Tinubu ya bukaci majalisa ta amince masa ciyo bashin naira tiriliyan 1.7

Date:

Shugaban kasa Bola Tinubu ya nemi majalisar dokokin ƙasar ta amince masa karɓo bashin naira tiriliyan 1.767 daga ƙasashen waje domin cike gurbin kasafin kuɗi na 2024.

Tinubu ya nemi hakan ne cikin wata wasiƙa da ya aika wa Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio, da kuma Kakakin Majalisar Wakilai Tajudeen Abbas, wadda kuma suka karanta ta a yau Talata.

Kuɗin da majalisar zartarwa ta amince da su, za a yi amfani da tiriliyan 9.7 daga ciki wajen cike giɓin kasafin na 2024, idan majalisar ta amince.

Haka nan, Tinubu ya miƙa daftarin kasafin kuɗi na shekarar 2025 zuwa 2027 ga ‘yanmajalisar, da kuma ƙudirin kafa dokar shirin kyautata rayuwar jama’a domin mayar da rajistar ‘yan ƙasa a matsayin wadda za a dinga amfani da ita wajen kyautata rayuwar ‘yan Najeriya.

A makon da ya wuce ne gwamnatin ta ce za ta ciyo bashin ƙasashen waje da ya kai dala biliyan biyu domin yin amfani da su a ɓangarori daban-daban.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp