fidelitybank

Tinubu ya bayar da umarni a gyara dokar Harajin da ta jawo cece-kuce

Date:

Shugaba Bola Tinubu ya bai wa ma’aikatar shari’a umarnin yin aiki tare da majalisar dokokin ƙasar wajen gyara abubuwan da mutane ke suka game da ƙudirin gyaran dokar haraji.

Ƙudirorin huɗu sun jawo suka iri-iri daga kowane lungu da saƙo na Najeriya, musamman arewaci, tun daga lokacin da aka kai su gaban majalisa domin neman amincewarta.

“Shugaba Tinubu na maraba da duk wani gyara da zai sauya duk wata saɗara da ke jawo cecekuce a ƙudirin,” a cewar Ministan Yaɗa Labarai Mohammed Idris cikin wata sanarwa.

Tuni rukunin ‘yanmajalisa daga arewacin Najeriya suka ce sun yanke shawarar yin watsi da ƙudirin, wanda tuni ya tsallake karatu na biyu, a majalisar dattawa.

legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp