fidelitybank

Tinubu ya aika saƙo ga ƴan Najeriya a ranar ma’aikata

Date:

Babban jigon jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi aiki tare domin samar da kasa mai inganci ga kansu da kuma na gaba.

A yayin bikin ranar ma’aikata, shugaban jam’iyyar APC ya ce, yayin da al’ummar kasar ke murnar wannan rana, “mu ‘yan Najeriya mu sadaukar da kanmu ga makoma mai cike da fata.

A cikin wata sanarwa da ofishin yada labaransa ya fitar domin tunawa da ranar, Tinubu ya kuma bukaci kowa da kowa ya yi abin da ya dace, don shimfidawa tare da saukaka wa ma’aikatan Najeriya.

A yayin da muke yabawa da kuma murnar ma’aikacin Nijeriya a wannan rana, a matsayinmu na ‘yan Nijeriya, mu sadaukar da kanmu ga kyakkyawar makoma inda kokarin mu na daidaiku da na jama’a suka hade cikin jituwa, domin samar da ingantacciyar Nijeriya ga kanmu da kuma zuriya masu zuwa. Allah ya albarkaci ma’aikata. Allah ya taimaki Najeriya.”

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp