Shugaban ƙasa Bola Tinubu, ya ƙaddamar da sabuwar cibiyar fasaha a hedikwatar hukumar shige da fice ta ƙasa.
Yayin bikin da aka yi a Abuja yau Talata, ya ce ƙaddamar da cibiyar mai sunan Bola Ahmed Tinubu Technology Innovation Complex (BATTIC).
Ana sa ran sabuwar cibiyar za ta taimaka wajen zamanantar da aikin hukumar ta Immigration ta hanyar aiki da sabbin fasahohin zamani.