Ana ci gaba da tattara sakamakon zaɓe a jihar Legas, inda hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC take bayyana sakamakon ɗaya bayan ɗaya.
Legas ce jihar da ta fi kowace a Najeriya yawan waɗanda suka yi rajistar zaɓe domin kaɗa ƙuri’a a babban zaɓe na shekara ta 2023.
Saboda haka na ganin sakamakon da zai fito daga jihar zai iya yin tasiri sosai a zaɓen.
Ga sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na wasu ƙananan hukumomin jihar Legas da aka bayyana kawo yanzu.
Karamar hukumar Surulere
APC 39002
LP 36923
NNPP 442
PDP 2651
Karamar hukumar Etiosa
APC 15317
LP 42388
NNPP 381
PDP 3369
Karamar hukumar Apapa
APC 15471
LP 7566
NNPP 338
PDP 2997
Karamar hukumar Ifako Ijaye
APC 30756
LP 25437
NNPP 232
PDP 3258
Karamar hukumar Ajeromi Ifelodun
APC 25938
LP 35663
NNPP 436
PDP 4680
Karamar hukumar Oshodi – Isolo
APC 27181
LP 51020
NNPP 414
PDP 3139
Karamar hukumar Mushin
APC 40876
LP 23066
NNPP 397
PDP 3403
Karamar hukumar Amuwo Odofin
APC 13318
LP 55547
NNPP 330
PDP 2383
Karamar hukumar Kosofe
APC 36883
LP 46554
NNPP 902
PDP 4058
Karamar hukumar Shomolu
APC 27879
LP 28936
NNPP 476
PDP 3449