fidelitybank

Tinubu na wasa da kibiya a gefen ido – Kungiyar Kwadago

Date:

Kungiyar Kwadago ta kasa NLC, ta tabbatar da cewa jami’an tsaro na farin kaya, DSS sun kama shugabanta, Joe Ajaero a ranar Litinin.

NLC ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ta fitar ta hannun asusun ta na X ranar Litinin.

NLC ta bayyana kamen a matsayin cin zarafi ga ma’aikatan Najeriya da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi.

“Ana ci gaba da cin zarafin ma’aikatan Najeriya. “Shugaban kungiyar NLC, Comrade Joe Ajaero, jami’an DSS ne suka kama shi suka yi awon gaba da shi a filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe, Abuja, da safiyar yau a hanyarsa ta zuwa taron TUC United Kingdom, kuma yanzu haka yana tsare a ofishin NSA. ”, sanarwar ta kara da cewa.

DSS sun kama Ajaero a filin jirgin Nnamdi Azikiwe, Abuja.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...

Farashin man fetur ya tashi bayan Isra’ila ta kai wa Iran hari

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan...

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

A dawo da tallafin aikin Hajji ga maniyyatan Najeriya – Ndume

Jagoran ƴan kwamitin majalisar dattijawa kan harkokin ƙasashen waje...

A na fargabar mutuwar dukkanin fasinjojin jirgin Indiya da ya yi hatsari

Kamfanin dillancin labaru na AP ya rawaito cewa, shugaban...

An kwashe wasu daga cikin Gawarwakin da Jirgi ya fada cikin gidaje a Indiya

Ƙungiyar likitoci ta ƙasar Indiya (FAIMA), ta ce an...

Tinubu ya mayar da martani kan mayar da Najeriya tsarin jam’iyya daya

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya mayar da martani game...

Zan cigaba da sa yawan jini ga maƙiya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...

A shirye nake na mutu don nasarar APC a 2027 – Orji Kalu

Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana...
X whatsapp