fidelitybank

Tinubu karka kori mai taimaka maka saboda ya rufe hancin sa – Omokri

Date:

Tsohon mai taimaka wa tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a kan harkokin yada labarai, Reno Omokri, ya bukaci jagoran jam’iyyar APC na kasa, Bola Tinubu, da kada ya kori mai taimaka masa, saboda ya rufe masa hanci.

Omokri ya bayyana haka ne a lokacin da ya ke mayar da martani ga faifan bidiyo da ke nuna Tinubu ya jike ta bayan rigar sa, bayan ya tashi ya yi jawabi ga wasu magoya bayansa a fadar Awujale na Ijebuland da ke Ijebu Ode.

A cikin faifan bidiyon, an ga wani mutum sanye da kwat, wanda ake kyautata zaton jami’an tsaro ne na Tinubu, ya na kallon rigar a lokacin da yake rufe hancinsa.

Da yake mayar da martani, Omokri, a wani sakon da ya wallafa a shafinsa na Twitter a daren Lahadi, ya yi kira ga ‘yan jarida da su taimaka wajen gano ma’aikacin Tinubu wanda ya rufe hancinsa.

Ya kuma yi alkawarin taimaka masa ya samu wani aiki idan aka kore shi.

Omokri ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa: “Ina kira ga ‘yan jarida masu bincike da su taimaka wajen gano ma’aikacin Tinubu wanda ya rufe masa hanci. Na yi alkawarin taimaka masa ya sami wani aiki idan an kore shi. Babu wanda ya cancanci a kore shi, saboda ya rufe hancinsa yayin da iskar ta gurbata ta dalilin sakin turare na musamman.”

nigeria newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp