fidelitybank

Thiago Silva na shirin barin Chelsea

Date:

Tsohon dan wasan baya na Brazil, Thiago Silva na iya komawa tsohuwar kungiyarsa ta Fluminense.

Rahotanni sun bayyana cewa, kungiyar ta Brazil na shirin dawo da tsohon kyaftin din Paris Saint-Germain cikin tawagarta a kakar wasa ta 2024.

Silva dai ya koma Chelsea ne daga PSG kan cinikin kyauta a kakar wasa ta 2020 kuma ya taimaka wa kungiyar ta dauki kofuna uku har da gasar zakarun Turai.

Karanta Wannan:Arsenal na zawarcin Kante daga Chelsea
Silva, mai shekaru 38, kwanan nan ya rattaba hannu kan sabuwar kwangilar shekara guda a Stamford Bridge, wanda zai tsawaita zamansa a Landan har zuwa lokacin bazara na 2024.

Dan jarida dan kasar Chile Jose Tomas Fernandez Pumarino yanzu ya ruwaito cewa kungiyar ta Brazil na fatan zawarcin tsohon dan wasan bayan ya koma kasarsa idan kwantiraginsa da Chelsea ya kare a shekara mai zuwa.

Ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa: “Thiago Silva, tare da kwantiraginsa da Chelsea har zuwa karshen kakar wasa mai zuwa, yana daya daga cikin burin Fluminense na kakar wasa ta 2024 kuma tuni sun fara aiki kan tsarin da za su cimma yarjejeniyar sa hannu a watan Janairu ko Yuli.”

nigeria news(punch)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp