fidelitybank

Ten Hag zai ƙwace muƙamin ƙyaftin daga hannun Maguire

Date:

Kocin Manchester United, Erik Ten Hag na shirin karbar mukamin kyaftin din Harry Maguire a wannan makon, koda kuwa ya zabi ci gaba da zama a kungiyar, in ji jaridar UK Sun.

Maguire dai ya fara buga gasar firimiya takwas ne kawai a kakar wasan data gabata, bayan ya koma baya bayan ‘yan wasa Lisandro Martinez da Raphael Varane da Luke Shaw da kuma Victor Lindelof.

Ten Hag ya riga ya nuna Maguire ba ya cikin shirye-shiryensa na dogon lokaci a Old Trafford, saboda haka ana shirin sauya mukamin kyaftin.

Dan wasan tsakiya na Portugal, Bruno Fernandes, an nada shi a matsayin wanda aka fi sani da “mai yiwuwa” ya dauki rigar Maguire a sabuwar kakar wasa.

Fernandes ya sanya shi a mafi yawan kakar wasan da ta gabata yayin da Maguire ke kallo daga benci.

Da David De Gea ya kasance wani dan takara a matsayin mai tsaron ragar amma golan ya bar kungiyar bayan karewar kwantiraginsa.

legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp