fidelitybank

Tawagar Super Eagles ta daga zuwa Cote d’Ivoire

Date:

Tawagar Super Eagles ta je birnin Abidjan na kasar Cote d’Ivoire, domin buga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2023.

‘Yan wasan da jami’ansu wadanda suka yi sanye da kayan gargajiya na Afirka, sun bar filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke Legas zuwa Abidjan da safiyar Laraba.

Tawagar ta isa Legas daga Abu Dhabi na Hadaddiyar Daular Larabawa a ranar Talata.
Kungiyar Jose Peseiro ta shafe mako guda a Abu Dhabi don kammala dabarun AFCON.

Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ne ya shirya musu liyafar cin abincin dare a daren ranar Talata.

Zakarun Afirka sau uku za su kasance a otal din Pullman da ke Abidjan.
Wasan farko na Najeriya shine da Nzalang Nacional ta Equatorial Guinea a filin wasa na Alassanne Quattara, Ebimpe, ranar Lahadi.

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp