fidelitybank

Tawagar Lauyoyi sun kai karar Tinubu da ‘yan majalisu a kan taken Najeriya

Date:

Kungiyar masu fafutukar kare hakkin doka, wadda ta kunshi lauyoyi, ta bayyana cewa tana shirin shigar da kara a gaban babbar kotun tarayya, domin kalubalantar sabuwar dokar taken Najeriya.

Kungiyar wacce ta sanar da matakin a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun sakataren kungiyar, Dr Tonye Clinton Jaja, ya fitar a yau Juma’a, ta ce kafa dokar da ta haifar da sabon taken Najeriyar ba a bi ka’idojin tsarin mulki ba.

A cewar sanarwar, ba a gudanar da jin ra’ayin jama’a ba kafin a samar da dokar kamar yadda ake bukata a karkashin sashe na 60 na kundin tsarin mulkin kasa na 1999.

Tinubu dai ya rattaba hannu kan dokar wakar ta kasa, wadda ta zama doka, inda ya sake dawo da tsohuwar wakar ta kasa, mai suna ‘Nigeria we heil you’ a matsayin taken Najeriya.

 

 

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp