fidelitybank

Tawagar Lauyoyi 60 na Obi sun isa ofishin INEC duba kayan zabe

Date:

Biyo bayan rashin gamsuwa da sakamakon zaben shugaban kasa da aka kammala, tawagar lauyoyin jam’iyyar Labour ta isa ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) a Abuja domin duba kayan aiki.

Tashar talabijin ta Channels ta rawaito cewa a halin yanzu tawagar na ganawa da jami’an hukumar.

Ganawar da jami’an hukumar ta INEC, wanda ke gudana a hedkwatar hukumar ta kasa, na da nufin fara aikin duba kayan zaben da aka yi amfani da su a zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu.

Karanta Wannan: Obi ya mayar da martani ga Wike

Tawagar wacce ke da lauyoyi kusan 60 karkashin jagorancin Dr Livy Uzoukwu. Ana sa ran za su yi wa ‘yan jarida bayani bayan taron

nigeria peace corps

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp