fidelitybank

Tawagar CAF ta fara duba filayen Najeriya na karɓar baƙoncin gasar AFCON na 2025

Date:

Masu sa ido na hukumar kwallon kafar Afirka CAF, sun duba wuraren da Najeriya ta sanya a gaba na karɓar bakwa cin gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2025.

Najeriya ta gabatar da wani shiri na hadin gwiwa da makwabciyarta Jamhuriyar Benin, domin karbar bakuncin gasar duk shekara.

Tawagar ta CAF ta leka filin wasa na Moshood Abiola da ke Abuja, da Godswill Akpabio International Stadium, Uyo, Stephen Keshi Stadium, Asaba da Teslim Balogun, Legas.

Hukumar ta kuma duba filin wasa na Samuel Ogbemudia da ke birnin Benin da kuma filin wasa na Ahmadu Bello da ke Kaduna.

Tawagar ta samu rakiyar jami’an hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF.

Masu binciken za su kuma duba filin wasa na Charles de Gaulle, Porto Novo a Jamhuriyar Benin.

Idan dai ba a manta ba Najeriya ce ta dauki nauyin gasar ta AFCON a shekarar 2000 da Ghana.

breaking news in nigeria today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...
X whatsapp