fidelitybank

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

Date:

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake yi a birnin Los Angeles na jihar California ta Amurka inda masu zanga-zanga ke Ɗauki-ba-daɗi da dakarun tsaron Ƙasa da Shugaba Trump ya tura domin kwantar da zanga-zangar da ta Ɓarke sakamakon kamen baƙin haure.

Dakarun tsaron da Shugaban ya tura saɓanin ra’ayin gwamnan jihar da kuma shugabar birnin suna amfani da hayaƙi mai sa hawaye da harsashin roba wajen tarwatsa masu tarzomar.

Yayin da zanga-zangar da ta rikiɗe ta zama tarzoma ta shiga kwana na uku, lamarin na ci gaba da ƙazanta inda masu tarzomar suke ƙona motoci da tayoyi kuma dakarun tsaron da ‘yansanda da ke artabu da su, sun kama gommansu.

Shugaba Trump ya bayyana masu tarzomar da gungun masu tayar da hankali da tawaye, yana mai cewa dole ne a tabbatar da doka da oda.

legitnews.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp