fidelitybank

Tarihin da Aubameyang ya ƙafa a Elclasico

Date:

Barcelona ta fara dawowa hayyacinta karkashin tsohon dan wasanta da ke horar da kungiyar a yanzu, Xavi Hernandez, bayan Real Madrid ta ƙwashi kashin ta a hannu a filin wasa na Bernabeu mafi daraja El Clasico.

Kungiyar na farfadowa a wasanin da take bugawa na kwanan nan, lokacin da taka ledarta ke komawa na ‘yan shekarun baya lokacin da Xavi ke buga kwallon da kafarsa.

Madrid ta shiga cikin sahun kungiyoyin da Barcelona ta ci kwallo 4 a wasanninta wajen 7 da ta buga.

A gefe guda kuma masu sharhi na cewa, Arsenal ta saki maciji a ciyawa, wato ana magana a kan dan wasan gaban Brcelona tsohon dan kungiyar Arsenal din Pierre-Emerick Aubameyang.

Dan wasan da ya ci wa Barcelona kwallo 9 a wasa 11 da ya buga wa kungiyar a duka gasa.

Aubameyang ya zama ɗan wasa na farko a tarihin Elclasico da ya fara zura ƙwallaye 2.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp