fidelitybank

Tanzania ta shirya musabaƙa ciki harda Najeriya

Date:

Dubban mazauna birnin Dar es Salaam da ƙauyukan da ke zagaye da shi ne suka yi fitar ɗango a filin wasan kwallon ƙafa na ƙasar, domin shaida musabaƙar karatun al-Ƙurani mai girma a ranar ta ƙarshe.

Gasar wadda ita ce ta 23, mutum 23 ne za su fafata a cikinta daga ƙasashe 23 na ciki da wajen nahiyar Afrika.

Cikin ƙasashen akwai na Gabashi da kuma Yammacin Afrika irinsu Najeriya

Karon farko cikin tarihin gasar za a samu masu fafatawa daga yankin Asia, daga ƙasashe irin su Saudiyya, da kuma wasu ƙasashen irinsu Amurka da Birtaniya.

.

Duk wanda ya yi nasara a gasar zai lashe kudin Tanzaniya miliyan 23 daidai da dalar Amurka dubu 10, kimanin naira miliyan miliyan bakwai da dari 400.

Na biyu kuma zuwa na biyar za su samu miliyan 15 zuwa miliyan hudu.

vanguard (nigeria)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp